iqna

IQNA

Sayyid Abbas Musawi
Abbas Musawi ya bayyana cewa Iran za ta kare manufofinta a cikin kasarta da ma duk inda ya dace kuma za ta mayar da martani kan masu shishigi.
Lambar Labari: 3484513    Ranar Watsawa : 2020/02/12

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya ce akwai tuntubar juna tsakaninsu da gwamnatin Najeriya kan batun sheikh Zakzaky.
Lambar Labari: 3484303    Ranar Watsawa : 2019/12/08

Bangaren siyasa, Sayyid Abas Musawi ya mayar da martani kan matakin da gwamnatin Canada ta dauka akan kaddarorin Iran.
Lambar Labari: 3484048    Ranar Watsawa : 2019/09/14

Mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Iran, ya yi tir da mummunan harin da kawancen da Saudiyya take jagoranta ya kai a garin Sa’aada wanda ya yi sanadin kashe fararen hula masu yawa.
Lambar Labari: 3483895    Ranar Watsawa : 2019/07/30

Sayyid Abbas Musawi kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa, suna yin kira ga gwamnatin Najeriya kan ta bayar da dama domin sama ma sheikh Ibrahim magani a asibitocin da suka dace.
Lambar Labari: 3483870    Ranar Watsawa : 2019/07/23

Bangaren siyasa, kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya karyata da'awar da Amurka ke yi na cewa ta kai hari kan tsarin makaman kariya na Iran a yanar gizo.
Lambar Labari: 3483767    Ranar Watsawa : 2019/06/24

Bangaren kasa da kasa, Sayyid Abbas Musawyi ya ce, Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta nuna damuwa akan farmakin da gangan da aka kaiwa ga wasu jiragen ruwa a tashar ruwan Fujaïra.
Lambar Labari: 3483635    Ranar Watsawa : 2019/05/13